iqna

IQNA

dakin Ka’aba
Fitattun mutane a cikin kur’ani / 45
Tehran (IQNA) A matsayin manzon Allah na karshe daga Makka, Muhammad (SAW) ya kai matsayin annabi a wani yanayi da zalunci da fasadi ya watsu kuma ake mantawa da bautar Allah kusa da dakin Allah.
Lambar Labari: 3489766    Ranar Watsawa : 2023/09/05

Makkah (IQNA) Tauraron dan kwallon kafar kasar Faransa mai suna Karim Benzema a kungiyar Ittihad ta kasar Saudiyya ya ja hankalin masoyansa inda ya buga wani faifan bidiyo a masallacin Harami a lokacin da yake gudanar da aikin Umrah.
Lambar Labari: 3489605    Ranar Watsawa : 2023/08/07

Tehran (IQNA) an fara shirye-shiryen fara aikin hajjin bana, inda a jiya aka saka kyallen dakin Ka’aba h.
Lambar Labari: 3487445    Ranar Watsawa : 2022/06/20